A cewar Ungogo, koken da al’ummar Kano su ke yi a kan masu sana’ar ta gwangwan ko jari bola na cewa an dade ana fakewa da sana’ar don barnatar da kadarorin gwamnati. Ya ce akasarin ...